One-Stop-Shop: Kwastam ta yi Yunkurin Rage Lokacin Fitar da Kaya Zuwa Sa’o’i 48

Hukumar Kwastam ta Najeriya, Nigeria Customs Service (NCS), ta ƙaddamar da wani sabon tsari mai suna “One-Stop-Shop” (OSS) domin rage lokacin fitar da kaya daga tashoshin jiragen ruwa da kan iyakokin ƙasa zuwa sa’o’i 48 kacal, tare da kawar da maimaitattun bincike da tsayawa a wurare da dama. Babban Kwanturola-Janar na Hukumar, Adewale Adeniyi, wanda…

Read More

Kamfanonin Samar da Wutar Lantarki Sun Bukaci FG ta Tsawaita Tallafin N3.6trn Bayan 2028

Kamfanonin samar da wutar lantarki a Nijeriya (GenCos) sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta tsawaita shirin tallafin wutar lantarki na Naira tiriliyan 3.6 (₦3.6trn) bayan shekarar 2028, suna mai gargadin cewa matsalar ƙarancin kuɗi da ke addabar sashen ba za a iya warware ta cikin shekaru uku kacal ba. Shugabar ƙungiyar Kamfanonin Samar da Wutar…

Read More