Skip to content
Sunday, May 24, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    10 hours ago10 hours ago
  • Home
  • Business
  • Page 16
  • Business
  • Nigeria

FG Vows to Boost Exports, Investment Through Special Economic Zones

admin1 year ago1 year ago

Category: Business

Business

  • Business
  • News

Dangote Ya Kulla Yarjejeniyar Dala Miliyan 400 Don Fadada Matatar Mai

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Kamfanin Dangote Group ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta dala miliyan 400 da kamfanin XCMG Construction Machinery Co., Ltd., daya daga cikin manyan masu kera injinan gine-gine a kasar Sin, domin samar da kayan aikin fadada matatar mai. Yarjejeniyar na daga cikin matakan gaggauta fadada Dangote Petroleum Refinery & Petrochemicals daga karfin tace ganga…

Read More
  • Business
  • News

CBN da AU Sun Ci Gaba da Shirye-shiryen Kafa Bankin Tsakiyar Afirka

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Najeriya ta samu kujera ta dindindin a Kwamitin Gudanarwa na Cibiyar Kudi ta Afirka (African Monetary Institute – AMI), lamarin da zai kara karfafa rawar da kasar ke takawa a kokarin hada kan tsarin kudi na nahiyar, a cewar Babban Bankin Najeriya (CBN). An amince da hakan ne a zaman taro na 39 na Shugabannin…

Read More
  • Business
  • News

Hukumar Haraji Ta Kasa ta Kaddamar da Tsarin E-Invoicing Ga ‘Yan Kasuwa

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Hukumar Haraji Ta Kasa (NRS) ta fara aiwatar da sabon tsarin fitar da takardun kudi ta yanar gizo (E-Invoicing) da kuma tsarin sa ido kan harkokin kasuwanci, domin karfafa tattara haraji, inganta gaskiya da kuma karfafa biyan haraji da son rai. Shugaban Hukumar, Zacch Adedeji, ne ya sanar da kaddamar da shirin a cikin wata…

Read More
  • Business
  • News

Gwamnatin Tarayya za ta tara Naira Biliyan 800 a Gwanjon Bondon Fabrairu

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Hukumar Kula da Bashin Gwamnati (DMO) ta sanar da shirin tara Naira biliyan 800 ta hanyar gwanjon takardun bashin Gwamnatin Tarayya (FGN bonds) na watan Fabrairu 2026, adadin da ya ninka na Fabrairun 2025 inda aka bayar da Naira biliyan 350 kacal. A cewar sanarwar tayin bondon, za a fitar da Naira biliyan 400 na…

Read More
  • Business
  • News

Fitar da Iskar Gas Waje Ta Kai Kashi 35% a 2025

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Najeriya ta samar da tiriliyan 2.71 na standard cubic feet (scf) na iskar gas a shekarar 2025, inda kusan kashi 35 cikin 100 na adadin aka fitar zuwa kasashen waje, a cewar Hukumar Kula da Bangaren Man Fetur ta Sama, wato Nigerian Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC). Adadin ya zarce na shekarar 2024 wanda ya…

Read More
  • Business
  • News

Shigo da Jari Ya Tashi da Kashi 380% Zuwa $6bn a Rubu’i na Uku na 2025

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Hukumar Kididdiga ta Ƙasa, National Bureau of Statistics (NBS), ta bayyana cewa Najeriya ta samu ƙaruwa mai yawa a shigo da jari a rubu’i na uku na shekarar 2025, inda jimillar shigo da jari ta kai dala biliyan 6.01. Wannan adadi ya nuna ƙaruwa da kashi 380 cikin ɗari idan aka kwatanta da dala biliyan…

Read More
  • Business
  • News

SERAP Ta Kai CBN Ƙara Kan Zargin Bacewar Naira Tiriliyan 3

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Ƙungiyar Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP) ta shigar da ƙara a kan Central Bank of Nigeria (CBN) kan zargin bacewa ko karkatar da kuɗaɗen jama’a har Naira tiriliyan 3. An shigar da ƙarar ne a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, inda SERAP ke kuma neman a yi bayani kan Naira biliyan 629 da…

Read More
  • Business
  • News

Tasirin “Base-Year” Zai Tura Hauhawar Farashi Kusan Kashi 19% – Masana

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Masana tattalin arziki sun yi hasashen cewa hauhawar farashin kayayyaki (headline inflation) a Najeriya na iya tunkarar kashi 19 cikin ɗari a watan Janairu 2026, duk da cewa matsin lamba na farashi a tsarin wata-zuwa-wata ya lafa. Sun danganta hakan da tasirin abin da ake kira base-year effects na kididdiga. A cewarsu, ana kwatanta farashin…

Read More
  • Business
  • News

Wutar Lantarki: NLC Ta Yi Barazanar Fara Yajin

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya, Nigeria Labour Congress (NLC), ta yi barazanar kaddamar da yajin aikin gama-gari a faɗin ƙasa kan abin da ta kira “karɓar kuɗi ta tilas da aka kafawa tsari” a ɓangaren wutar lantarki, tana mai zargin ci gaba da rugujewar grid da kuma rashin ƙaruwa a samar da wuta fiye da shekaru…

Read More
  • Business
  • News

Matatar Dangote Ta Samar da Kashi 62% na Man Fetur a Janairu

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Matatar Mai ta Dangote Petroleum Refinery ta zarce masu shigo da mai daga waje wajen samar da man fetur (PMS) a Najeriya, inda ta samar da kashi 62 cikin ɗari na kasuwar cikin gida a watan Janairu 2026, a cewar rahoton Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority (NMDPRA). Rahoton na baya-bayan nan ya nuna…

Read More
  • 1
  • …
  • 14
  • 15
  • 16
  • 17
  • 18
  • …
  • 27

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV