Bayan Kaddamar da AI, CAC na Sarrafa Rijistar Kasuwanci 10,000 a Kullum

Hukumar Kula da Harkokin Kamfanoni ta Ƙasa (Corporate Affairs Commission – CAC) ta bayyana cewa yanzu tana sarrafa kusan buƙatun rijistar kasuwanci 10,000 a kowace rana, biyo bayan kaddamar da fasahar basirar wucin-gadi (AI) a kan dukkanin dandamalinta. Babban Darakta (Registrar-General) na CAC, Hussaini Magaji, ne ya bayyana hakan a Abuja yayin laccar bikin cika…

Read More