Skip to content
Sunday, May 24, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    10 hours ago10 hours ago
  • Home
  • Business
  • Page 14
  • Business
  • Nigeria

FG Vows to Boost Exports, Investment Through Special Economic Zones

admin1 year ago1 year ago

Category: Business

Business

NCAA
  • Business
  • News

Yakin Isra’ila da Iran: Kamfanonin Jiragen Sama Sun Yi Asarar N7.5Bn

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Kamfanonin jiragen sama na ƙasashen waje da ke zirga-zirga tsakanin Najeriya da Gabas ta Tsakiya sun yi asarar sama da Naira biliyan 7.5 bayan rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya haddasa rufe sararin samaniya da kuma dakatar da tashi da saukar jirage. Bincike ya nuna cewa kamfanonin Emirates da Qatar Airways,…

Read More
  • Business
  • News

NCC Ta Bada Shawarar ba da Kwana 14 Kafin Kashe Layin SIM

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta gabatar da wata shawarar gyara ƙa’ida da za ta tilasta wa kamfanonin sadarwa su ba masu amfani da layi sanarwar aƙalla kwanaki 14 kafin a kashe katin SIM saboda rashin amfani ko dakatar da layin biyan kuɗi na wata-wata (post-paid churn). Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin hukumar na…

Read More
  • Business
  • News

Karfafa Matatun Mai na Cikin Gida ya Zama Dole – PETROAN

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Ƙungiyar Masu Gidajen Sayar da Man Fetur ta Nijeriya (PETROAN) ta sake kira ga gwamnatin ƙasa da ta ƙarfafa matatun mai na cikin gida, tana mai danganta hakan da tsanantar rikicin Gabas ta Tsakiya da tasirinsa kan kasuwar man fetur ta duniya. Shugaban Ƙasa na PETROAN, Dakta Billy Gillis-Harry, ya ce, “Haɗa kai da ƙarfafa…

Read More
  • Business
  • News

Rikicin Gabas ta Tsakiya: Farashin Man Fetur na Brent Ya Kai Dala 82

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi jiya, inda man Brent ya kai dala 82 kan kowanne ganga, yayin da WTI ya sayu kan dala 70.91. Wannan ya biyo bayan hare-haren da aka kai wa jiragen ruwa a kusa da mashigar tekun Strait of Hormuz. Masana sun yi gargadin cewa idan rikicin ya ci…

Read More
  • Business
  • News

Ƙarami Minista: Tinubu Ya Naɗa Taiwo Oyedele a Matsayin Ministan Kuɗi

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin Ministan Kuɗi na Ƙasa (Ƙarami), inda zai maye gurbin Dokta Doris Uzoka-Anite. Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabaru, Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Onanuga ya kuma ce Uzoka-Anite za ta koma Ma’aikatar Tsare-Tsaren…

Read More
  • Business
  • News

Kuɗaɗen VAT Sun Kai Naira Tiriliyan 2.28 a Kashi na Uku na 2025

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Kuɗaɗen Harajin Ƙara Daraja (VAT) na Nijeriya sun ƙaru zuwa naira tiriliyan 2.28 a kashi na uku (Q3) na shekarar 2025, wanda ya nuna ƙarin kashi 10.66 cikin 100 idan aka kwatanta da naira tiriliyan 2.06 da aka samu a kashi na biyu na shekarar, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS). An bayyana hakan…

Read More
  • Business
  • News

Gwamnati ta Fara Tura Kuɗaɗen Man Fetur Zuwa Asusun FAAC – Edun

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta sanar da fara aiwatar da Dokar Shugaban Ƙasa ta 9 ta shekarar 2026, wadda ta tanadi cewa duk kuɗaɗen shiga daga man fetur za a riƙa tura su kai tsaye zuwa Asusun Kwamitin Raba Kuɗaɗen Tarayya (FAAC). Ministan Kuɗi kuma Mai Kula da Harkokin Tattalin Arziƙi, Wale Edun, ne ya bayyana hakan…

Read More
  • Business
  • News

Rikicin Yankin Gulf: OPEC+ Ta Amince Fitar da Gangar Mai 547,000 a Rana

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Ƙungiyar ƙasashen masu fitar da man fetur da abokan hulɗarta, OPEC+, ta amince da ƙara yawan fitar da mai da ganga 547,000 a kowace rana daga watan Satumban 2026, yayin da rikicin yankin Gulf ke barazanar tayar da farashin danyen mai a kasuwannin duniya. Manyan mambobin ƙungiyar, ƙarƙashin jagorancin Saudiyya da Rasha, za su samar…

Read More
  • Business
  • News

Gabas ta Tsakiya: FAAN Ta Fitar da Gargaɗin Tafiya Sakamakon Tashin Hankuli

Idris Umar3 months ago3 months ago02 mins

Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya, Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN), ta sanar da soke da jinkirin wasu jirage zuwa ƙasashen Gabas ta Tsakiya sakamakon rufe sararin samaniya a wasu sassan yankin. A cikin sanarwar da ta fitar, FAAN ta ce tana sanar da matafiya cewa rufe sararin samaniya a wasu ɓangarorin…

Read More
  • Business
  • News

Biyan Basussukan Da Aka Karɓa Da Danyen Mai Ya Ci N8.36 Tiriliyon a 2025

Idris Umar3 months ago3 months ago03 mins

A shekarar 2025, kusan kashi 14.66 cikin ɗari na jimillar man fetur ɗin da Najeriya ta hako ya tafi wajen biyan basussukan da aka karɓa da jinginar da danyen mai. Bayanai daga rahotannin kuɗi na NNPC Limited sun nuna cewa manyan yarjejeniyoyin bashi guda huɗu—Project Gazelle, Project Yield, Leopard da Eagle Export Funding—sun ɗaure kusan…

Read More
  • 1
  • …
  • 12
  • 13
  • 14
  • 15
  • 16
  • …
  • 27

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV