Jihohi Na Daukar Kashi 48% Na Kasafin Kudaden Gwamnati – Minista

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa gwamnatocin jihohi na daukar kusan kashi 48 cikin 100 na dukkan kashe-kashen kudaden gwamnati a Najeriya, lamarin da ke nuna bukatar inganta hadin kai tsakanin dukkan matakan gwamnati. Ministan Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Abubakar Bagudu, ne ya bayyana hakan yayin da yake maraba da sabuwar Karamin Ministar Ma’aikatar, Doris…

Read More

Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa Sun Kulla Yarjejeniyar Fasahar Tsaro

Najeriya na shirin jawo jarin kusan dala miliyan 200 bayan wata sabuwar yarjejeniya tsakanin kamfanin Nigus International Investment Limited da kamfanin Elmirate Investment LLC (Elmirate Capital) na Hadaddiyar Daular Larabawa. Kamfanonin biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) domin kafa wata cibiyar fasaha ta zamani da masana’antu masu inganci a Najeriya. Shirin zai…

Read More