Category: Business
Business
Tsayar da Farashi: Masu Harkar Jiragen Sama Sun Rabu Kan Rahoton FCCPC
Masu ruwa da tsaki da kwararru a harkar jiragen sama sun bayyana ra’ayoyi mabanbanta kan zargin cewa wasu kamfanonin jiragen sama sun hada kai wajen tsayar da farashin tikiti a lokacin bukukuwan karshen shekara a Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan binciken da Hukumar Kare Gasa da Masu Amfani da Kayayyaki ta Kasa (FCCPC) ta…
CBN Ta Umarci IMTOs Su Rika Yin Biyan Kuɗi da Naira Don Kuɗaɗen Diaspora
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗauki sabbin matakai domin ƙarfafa sa ido kan kuɗaɗen da ’yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ke aikowa, inda ya umurci dukkan kamfanonin tura kuɗi na ƙasashen waje (IMTOs) da su rika sarrafa mu’amaloli ta asusun naira na musamman a bankunan cikin gida, domin ƙara gaskiya da kuma inganta wadatar kuɗaɗen…
Adelabu Ya Tabbatar da Mayar da Wutar Lantarki Cikin Kwana 14
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa gwamnati na ci gaba da kokarin shawo kan matsalolin karancin iskar gas da ke haifar da rashin isasshen wutar lantarki a Najeriya. Da yake jawabi a wani taron manema labarai a Abuja ranar Talata, ministan ya amince da cewa jama’a na fuskantar matsin lamba sakamakon rashin wutar…
Kuɗaɗen Danyen Mai ya Ragu da Kashi 14% Zuwa Dala Biliyan 31.5 a 2025
Najeriya ta samu dala biliyan 31.54 daga fitar da danyen mai a shekarar 2025, a cewar rahoton Ma’aunin Biyan Kuɗaɗe na Central Bank of Nigeria, wanda ke nuna raguwar kashi 14.41% idan aka kwatanta da dala biliyan 36.85 da aka samu a 2024. Raguwar ta faru ne duk da ƙaruwa a yawan danyen mai da…
REA Ta Fitar da Naira Biliyan 3.2 don Ayyukan Mini-Grid a Bauchi
Hukumar Rural Electrification Agency (REA) ta fitar da naira biliyan 3.2 ga kamfanin Zanoplus domin aiwatar da ayyukan samar da wutar lantarki ta hasken rana (solar mini-grid) a fadin Jihar Bauchi, a wani yunkuri na fadada samun wutar lantarki a yankunan da ba su da isasshen wuta. Kudaden na daga cikin shirin Distributed Access through…
FG ta Kaddamar da Hukumar PenCom Yayin da Kadarorin Fansho ya Naira N28 tln
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da kwamitin gudanarwa na National Pension Commission (PenCom), tare da dorawa mambobinta alhakin kare sama da naira tiriliyan 28 na kadarorin fansho da ke karkashin Tsarin Fansho na Gudummawa. A wajen bikin da aka gudanar a Abuja, Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, ya bayyana PenCom a matsayin “ginshiƙi mai muhimmanci a…
Man Jirgin Sama: Farashin ₦3,000Zai iya Durkushewar Kamfanoni
Kamfanonin jiragen sama na Najeriya na fuskantar yiwuwar karin kudin tikitin tafiya sakamakon tashin gwauron zabi na farashin man jirgin sama (Jet A1), wanda ya karu da fiye da kashi 100 bisa rikicin Gabas ta Tsakiya da ya dagula samar da danyen mai a duniya. Kafin rikicin, ana sayar da Jet A1 a kan ₦900…
501bn Bond: Kamfanonin Wutar Lantarki na Jiran Biyan Kuɗin su
Watanni uku bayan da Gwamnatin Tarayya ta fitar da bond na ₦501 biliyan domin biyan tsofaffin basussukan wutar lantarki, kamfanonin samar da wuta (GenCos) sun bayyana cewa har yanzu ba su karɓi ko sisin kwabo ba. An kirkiro wannan bond ne a karkashin shirin Shugaban Ƙasa na rage bashin bangaren wutar lantarki (Presidential Power Sector…
Matatar Dangote Ta Fitar da Ton 456,000 Zuwa Kasashen Afirka
Matatar man fetur ta Dangote ta kara fadada tasirinta a yankin Afirka bayan ta fitar da kwale-kwalen mai guda 12 na kayayyakin mai da aka tace, wanda ya kai ton 456,000 (kimanin lita miliyan 608), zuwa kasashe biyar na Afirka. An sayar da kayayyakin ne bisa tsarin Free on Board (FOB) ta hannun ‘yan kasuwar…
Dangote Ya Kara Farashin Man Fetur zuwa ₦1,245 kan Lita
Dangote Petroleum Refinery ta sanar da karin farashin man fetur (PMS), inda ta daga farashin daga ₦1,175 zuwa ₦1,245 kan kowace lita, wanda zai fara aiki daga tsakar dare na ranar 21 ga Maris, 2026. Matatar ta bayyana cewa karin farashin ya biyo bayan yanayin kasuwar duniya, ciki har da tashin farashin danyen mai da…

