Bankin Duniya Ya Amince da Bashin Dala Miliyan 500 Domin Noma a Najeriya

Bankin Duniya ya amince da bayar da bashin dala miliyan 500 ta hannun Hukumar International Development Association (IDA) domin bunƙasa harkar noma a Najeriya karkashin sabon shirin Nigeria Sustainable Agricultural Value Chains for Growth Project (AGROW). Shirin na da nufin ƙara yawan amfanin gona, ƙarfafa sarkar darajar noma, da kuma inganta wadatar abinci a ƙasar….

Read More