Jinkirin Zuwa Asibiti Na Kara Tsananta Matsalar Cutar Koda — Masana
Masana harkokin lafiya sun yi gargadi kan karuwar masu fama da gazawar koda a Najeriya, suna danganta matsalar da jinkirin zuwa asibiti da kuma rashin bin shawarwarin magani yadda ya kamata. Tsohon shugaban Nigerian Association of Nephrology, Jacob Awobusuyi, ya bayyana cewa mutane da dama da aka gano suna dauke da cutar koda ba sa…

