AfDB Ta Ware Dala Miliyan 61 Domin Tallafa Wa Mata ‘Yan Kasuwa
African Development Bank (AfDB) ta amince da wani kunshin tallafin kuɗi na dala miliyan 61 ga Development Bank of Nigeria (DBN) domin faɗaɗa damar samun rance ga kasuwancin mata, musamman a fannin noma. Kunshin tallafin, wanda aka amince da shi a ranar 29 ga Afrilu, ya ƙunshi dala miliyan 50 na rancen da aka ware…

