Raya: Falana Ya Gargadi NYSC da Su Saki Takardar Kammala Aikin Yi Wa Kasa Hidima
Lauyan kare hakkin dan Adam kuma Babban Lauya a Najeriya (SAN), Femi Falana, a ranar Lahadi ya caccaki hukumar National Youth Service Corps (NYSC) kan matakin da ta dauka na rike takardar kammala aikin yi wa kasa (discharge certificate) ta Ushie Uguamaye, wadda aka fi sani da Raye, a bisa zargin ramuwar gayya saboda suka…

