Bayan Gyara Matsalar Fasaha, Kashi 62.96% na Daliban Sun Ka Yi Nasara – WAEC
Binciken sakamakon jarrabawar 2025 na West Africa Senior Secondary Certificate Examination (WASSCE) ya nuna karin yawan daliban da suka yi nasara daga kashi 38.32 cikin ɗari zuwa kashi 62.96 cikin ɗari. Hukumar shirya jarrabawa ta West Africa Examination Council (WAEC), a lokacin da ta sanar da sakin sakamakon SSCE na 2025 a baya, ta bayyana…

