Trends

Ƙarancin Man Jiragen Sama Na Barazana Ga Tsaron Tashi da Sauka – Matuka Jirgi

National Association of Aircraft Pilots and Engineers (NAAPE) ta nuna damuwa kan ci gaba da ƙarancin man jiragen sama na Jet A1, tana mai gargaɗin cewa matsalar na fara barazana ga tsaron sufurin jiragen sama, ayyukan kamfanonin jiragen sama da walwalar ma’aikata. Shugaban NAAPE, Bunmi Gindeh, ya bayyana matsalar ƙarancin man Jet A1 a matsayin…

Read Full News