CBN Ta Tsaurara Sa Ido Bayan Kammala Shirin Ƙara Jarin Bankuna
Central Bank of Nigeria (CBN) ta bayyana aniyarta ta ƙara tsaurara sa ido kan bankuna bayan kammala shirin ƙara jarin bankuna na naira tiriliyan 4.65, wanda aka ƙaddamar domin ƙarfafa shugabanci, kula da haɗari da kuma ɗaukar alhakin shugabannin bankuna. Ana sa ran bankunan kasuwanci da suka tara sabbin jarin za su karkata kuɗaɗen zuwa…
