Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • Politics
  • Page 15
  • Nigeria
  • Politics

Tinubu Approves Relocation of Ikoyi, Agodi, 27 Other Prisons

admin1 year ago1 year ago

Category: Politics

  • News
  • Politics

Cin Amanar Jam’iyya: APC Reshen Ogun ta Dakatar da Gbenga Daniel

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ogun ta dakatar da Sanata mai wakiltar Ogun ta Gabas, Gbenga Daniel, tare da Hon. Kunle Folarin, ba tare da iyaka ba bisa zargin aikata ayyukan cin amanar jam’iyya. Rahotanni ta ruwaito cewa wannan mataki ya samo asali ne daga rikicin siyasa da ke ƙara kamari tsakanin Daniel…

Read More
  • News
  • Politics

Fushin Babachir da Tinubu, Rashin Zabarsa Mataimakin Shugaban Kasa – Wike

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya ce tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, yana nuna fushi da shugaba Bola Ahmed Tinubu ne saboda bai zaɓe shi a matsayin mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ba. Wike ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a tashar Channels Television, inda…

Read More
  • News
  • Politics

2027: Amaechi Ba Shi da Cancantan Zama Shugaban Ƙasa – Wike

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya yi watsi da burin tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, na yin takarar shugaban ƙasa a shekarar 2027, inda ya bayyana shi a matsayin “wanda ya mutu tun kafin ya fara.” Wike, wanda ya yi magana a shirin Politics Today na tashar Channels Television a ranar Talata, ya…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben 2027: Zai yi Wahala Kwankwaso ya Mara wa Tinubu Baya – Buba Galadima

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Buba Galadima, babban jigo a jam’iyyar NNPP kuma abokin siyasa na kusa da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa “zai yi matuƙar wuya” ga Kwankwaso ya haɗa kai da jam’iyyar APC mai mulki domin mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya a zaben 2027. Galadima ya yi wannan bayani ne a…

Read More
  • News
  • Politics

Hon. Ali Isa JC Ya Raba Takin Noma Ga Hakiman Yanki Waja

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Daga Hassan Muhammad Manga Hon. Ali Jc PhD da yake wakiltan mazaban Billiri/ Galanga yayi rabon takin zamani a ƙarƙashin jagorancin Hon. Yusuf Manu (Wamban Waja) domin raba takin noma ga hakiman yankin Waja. Wannan karamci ya samo asali ne daga jajircewa da tausayinsa ga al’ummar da yake wakilta. A jawabinsa, a madadin hakiman yankin,…

Read More
  • News
  • Politics

Tinubu na Kawo kwanciyar Hankali da Ci Gaba a Najeriya – Okowa

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Tsohon Gwamnan Jihar Delta kuma mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Ifeanyi Okowa, ya ce Shugaba Bola Tinubu na dawo da kwanciyar hankali da bege a Najeriya. Okowa ya bayyana haka ne a ranar Litinin a Abuja, yayin taron ƙasa da ƙungiyar Integrity Group of Nigeria (IGN) ta shirya mai…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben cike Gurbi: PDP Reshen Kaduna ta yi Watsi da Sakamakon Zaben

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Jihar Kaduna ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen cike gurbi da aka gudanar a ranar 16 ga watan Agusta a mazaɓun Basawa, Zaria Kewaye da Chikun/Kajuru, inda ta zargi cewa an yi zaɓen cikin tsoro, sayen ƙuri’u da kuma tursasawa da gwamnati ta shirya. A cikin wata sanarwa da…

Read More
  • News
  • Politics

Jam’iyyar NNPP Reshen Kano ta Ki Amince wa da sakamakon Zaɓen Tsanyanwa/Ghari

Idris Umar9 months ago9 months ago11 mins

Jam’iyyar NNPP a Kano ta amince wa da sakamakon zaben Dan Majalisar Dokoki na Ghari da Tsanyawa wanda ya bayyana jam’iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben. Shugaban jam’iyyar Dr. Hashim Sulaiman Dungurawa ne ya bayyana haka yayin taron manema labarai da ya kira a ofishinsa. Yace sun ki amincewa da sakamakon zaben ne…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben Cike Gurbi: APC ta Lashe zaɓukan jihar Kaduna

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe duka zaɓukan cike gurbi uku da aka gudanar a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar, kamar yadda hukumar zaɓe ta Inec ta sanar. Sakamakon da aka gudanar a mazaɓar majalisar tarayya ta Chikun/Kajuru ya nuna cewa Felix Bagudu na APC ɗin ya samu ƙuri’a 34,580 kuma ya…

Read More
  • News
  • Politics

Zaben Cike Gurbi: APC Ta Doke NNPP a Kano

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaɓen cike gurbi na Ghari/Tsanyawa da aka gudanar a Jihar Kano. A yayin bayyana sakamakon ranar Lahadi, Jami’in Zaɓe mai dawo da sakamako, Farfesa Muhammad Waziri daga Jami’ar Bayero Kano, ya bayyana dan takarar APC, Garba Gwarmai, a matsayin wanda ya lashe zaɓen da kuri’u 31,472….

Read More
  • 1
  • …
  • 13
  • 14
  • 15
  • 16
  • 17
  • …
  • 19

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV