Taron Abuja Economic Dialogue Ya Nuna Hanyoyin Farfaɗo da Tattalin Arzikin Nigeria

Masu tsara manufofi, shugabannin kamfanoni, kwararrun masana tattalin arziki da abokan ci gaban kasa sun bayyana cewa Nigeria na bukatar ɗaukar ƙarin matakai na aikace-aikace domin tabbatar da dorewar ci gaba da inganta tattalin arziki. Sun bayyana hakan ne a wajen ƙaddamar da Ignite Nigeria Economic Outlook 2026 da aka gudanar a Fraser Suites, Abuja,…

Read More

Abuja Economic Dialogue Highlights Path for Nigeria’s Economic Growth

Policymakers, private-sector leaders, economists, and development partners reveal that Nigeria must take more proactive measures to translate policy into action to sustain gains and economic growth. They said this during the launch of the Ignite Nigeria Economic Outlook 2026, which took place on Wednesday at Fraser Suites, Federal Capital Territory, Abuja. The event convened by…

Read More

Ministan Tsaro ya yi Murabus

Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus. Wannan an bayyana ne ta bakin Bayo Onanuga, Mai ba da shawara na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Labarai da Tsare-Tsare, a cikin wata sanarwa. Onanuga ya bayyana cewa murabus ɗin na cikin wata wasika mai kwanan wata 1 ga Disamba, wanda aka…

Read More