FAAC Ta Raba ₦2.34trn Na Kuɗaɗen Shigar Nuwamba Ga Matakan Gwamnati Uku

Kwamitin Rarraba Asusun Tarayya (FAAC) ya raba jimillar Naira tiriliyan 2.343 (₦2.34trn) ga matakan gwamnati uku—Tarayya, Jihohi da Ƙananan Hukumomi—na watan Disamba 2025, wanda ke wakiltar kuɗaɗen shigar da aka tara a Nuwamba 2025. A cewar rahoton rarraba kuɗaɗen FAAC, Gwamnatin Tarayya ta karɓi ₦747.16bn, gwamnatocin jihohi suka raba ₦601.73bn, yayin da ƙananan hukumomi suka…

Read More

RAID Ta Koka Kan Tabarbarewar Tsaro, Ta Shirya Babban Taron Arewacin Najeriya

Kungiyar Rebuild Arewa Initiative for Development (RAID) ta bayyana damuwa kan tabarbarewar tsaro a Arewacin Najeriya, inda ta bayyana fashi da makami, ta’addanci da rikice-rikicen ƙabilanci a matsayin manyan ƙalubalen da ke addabar yankin. Kungiyar ta kuma sanar da shirin gudanar da Babban Taron Ƙasa na Masu Ruwa da Tsaki na Arewa, a matsayin wani…

Read More

Kasafin 2026: Gwamnatin Tarayya Ta Ware Naira Tiriliyan 1.38 Don Fansho da Garatuti

Kudirin Kasafin Kuɗin 2026 ya ware Naira tiriliyan 1.38 domin biyan fansho, garatuti da sauran haƙƙoƙin tsofaffin ma’aikata a fadin hukumomin Gwamnatin Tarayya, hukumomin tsaro, hukumomin gwamnati (parastatals) da jami’o’i. A ƙarƙashin wannan rabon kuɗi, Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya zai karɓi Naira biliyan 94.54 domin fanshon ma’aikatan farar hula, ciki har da garatuti, kuɗin…

Read More

Kasafin Kuɗin 2026: Gwamnatin Tarayya Ta Ware N1.764 B Don Sabbin Tallafin Karatu na BEA

Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 1.764 a cikin daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 domin tallafa wa sabbin ɗalibai 300 na Najeriya a ƙarƙashin shirin Tallafin Karatu na Yarjejeniyar Ilimi ta Ƙasashe Biyu (Bilateral Education Agreement – BEA). An jero wannan tanadi a ƙarƙashin Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, kuma zai rufe kuɗaɗen alawus-alawus, inshorar lafiya,…

Read More

Association of NYSC National Honors Award Winners calls for honesty, service to humanity

The Association of NYSC National Honors Award Winners has on Thursday 11th December, 2025 conducted its Annual Conference and induction of the new NYSC National Honor Awardees into the association. The statutory award is designed primarily to reward excellence amongst young persons who have been adjudged remarkably outstanding during the mandatory service year via Community…

Read More