Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    8 hours ago8 hours ago
  • Home
  • Nigeria
  • Page 8
  • Nigeria

B/Haram burns church, houses in Borno

admin1 year ago1 year ago

Category: Nigeria

Local Nigerian News

  • News
  • Nigeria

Gilashi Mai Duhu: Rundunar ‘Yan Sanda ta FCT ta Dakatar da Aiwarta da Dokar

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta dakatar da aiwatar da dokar da ta hana amfani da gilashin mota mai duƙuwa (tinted glass) bayan wani umarnin kotu da ya dakatar da wannan aiki. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT), SP Josephine Adeh, ce ta tabbatar da hakan a cikin wata hira…

Read More
  • News
  • Nigeria

Shugaba Tinubu Ya Amince da Kafa Hukumar Masu Tsaron Daji

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabon shirin tsaro na Forest Guards of Nigeria domin tabbatar da tsaron dazuzzuka 1,129 da ke fadin kasar, tare da kawar da ‘yan ta’adda da sauran miyagun mutane da ke boye a cikinsu. Shugaban kasar ya umarci Mai Ba shi Shawara kan Tsaro na Kasa…

Read More
  • News
  • Nigeria

Bankin Duniya: Mutane Miliyan 139 a Najeriya Suna Cikin Mawuyacin Talauci

Idris Umar8 months ago8 months ago05 mins

Bankin Duniya ya bayyana damuwa cewa duk da kokarin da Najeriya ke yi wajen daidaita tattalin arzikinta, kimanin mutane miliyan 139 yanzu suna rayuwa cikin talauci. Bankin ya gargadi gwamnati cewa za a iya rasa nasarorin da aka samu idan ba a tabbatar da cewa gyare-gyaren tattalin arziki sun haifar da ingantacciyar rayuwa ga ‘yan…

Read More
  • News
  • Nigeria

Ministan Kimiyya da Fasaha Ya Yi Murabus Bisa Zargin Jabun Takardu

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Ministan Kirkire-kirkire, Kimiyya da Fasaha, Chief Uche Geoffrey Nnaji, ya yi murabus daga mukaminsa, yana mai cewa matsin lamba da kuma kai hare-haren karya da ake yi masa a kafafen yada labarai ne ya sa ya yanke wannan shawarar. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, Nnaji ya bayyana cewa, “Wannan shawara…

Read More
  • News
  • Nigeria

Takardun Bogi: Uche Nnaji ya yi Murabus Daga Mukamin Minista

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

Ministan kirkire-kirkire, kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, ya yi murabus daga mukaminsa bayan zarge-zargen bogin takardun karatu da ake yi masa. Nnaji ya shiga cikin rikici bayan zargin cewa ya mika takardun karatu na jabu ga Shugaba Bola Tinubu da kuma majalisar dattawa lokacin tantancewar ministoci. Binciken da jaridar PREMIUM TIMES ta gudanar ya gano…

Read More
  • News
  • Nigeria

Ministan Kimiyya da Fasaha ya Karyata Zargin Bogin Takardun Karatu

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Ministan Kimiyya da Fasaha, Mista Nnaji, ya karyata zargin da ake yi masa na yin bogin takardun karatu, inda ya bayyana wannan zargi a matsayin karya ce kawai da aka kirkira don dalilai na siyasa. A yayin taron manema labarai da aka gudanar a Abuja ranar Litinin, kakakin ministan, Dokta Robert Ngwu, ya ce labarin…

Read More
  • News
  • Nigeria

Hajjin Bana: Shugaba Tinubu ya Umurci NAHCON da ta Rage Kuɗin Maniyyata

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Shugaban Najeriya Bola Ahmed TinubuShugaba Tinubu ya umurci NAHCON ta rage kuɗin Hajjin banaShugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya NAHCON da ta rage kuɗin Hajjin bana, inda ya buƙaci hukumar ta fito da sabon kuɗin nan da kwana biyu. Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ne ya bayyana wannan buƙatar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Jonathan ya karyata Radi – Radin Danganta Buhari da Boko Haram

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce an yi wa kalamansa rashin fahimta game da rawar da tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari ya taka a rikicin Boko Haram. Jonathan ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da mai taimaka masa wajen yada labarai, Ikechukwu Eze, ya fitar. A yayin wani jawabi da ya yi…

Read More
  • News
  • Nigeria

Izinin Gilashin Mai Duhu: Ba a kawo Mana Takardar Hukuncin Kotu ba — Ƴan Sanda

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa har yanzu ba a kai mata hukuncin kotu da ya dakatar da aiwatar da dokar neman lasisin amfani da gilashin mota mai duhu (tinted glass permit) ba. An tuna cewa wata babbar kotun tarayya da ke zaune a Warri ta umarci rundunar ƴan sanda a ranar Juma’a da…

Read More
  • News
  • Nigeria

Kotu Ta Dakatar da PENGASSAN Daga Yunkurin Katse Iskar Gas Zuwa Kamfanin Mai Dangote

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Mai shari’a Emmanuel Subilim na Kotun Kwadago ta Ƙasa dake Abuja, ya hana Ƙungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (PENGASSAN) aiwatar da shirin yin yajin aikin da ta tsara kan Kamfanin Dangote Petroleum Refinery and Petrochemicals FZE. A cikin hukuncin da ya yanke bisa roƙon gaggawa da kamfanin Dangote ya gabatar, Mai…

Read More
  • 1
  • …
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • …
  • 14

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV