Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    8 hours ago8 hours ago
  • Home
  • Nigeria
  • Page 9
  • Nigeria

B/Haram burns church, houses in Borno

admin1 year ago1 year ago

Category: Nigeria

Local Nigerian News

  • News
  • Nigeria

Bikin Yancin Kai: Gwamnati Tarayya ta Bada Ranar Laraba Hutu

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Laraba, 1 ga watan Oktoba, a matsayin hutu domin bikin cikar Najeriya shekara 65 da samun ‘yancin kai. Ministan Harkokin Cikin Gida, Hon. Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a madadin gwamnatin tarayya, inda ya taya ‘yan Najeriya murna – duka waɗanda ke gida da kuma waɗanda ke ƙasashen waje…

Read More
  • News
  • Nigeria

Taron Sulhu: Gwamnatin Tarayya ta Roki PENGASSAN Kan Rikici da Dangote

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta shiga tsakani a rikicin kwadago da ke kunno kai tsakanin kungiyar Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria (PENGASSAN) da kamfanin Dangote Petroleum Refinery, tana rokon bangarorin biyu da su guji shiga yajin aiki da ka iya dakile harkokin masana’antar man fetur. Rikicin ya samo asali ne daga zargin sallamar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Hajjin 2026: NAHCON ta Kayyana kuɗin Bana ₦8.1m da ₦8.5m

Idris Umar8 months ago8 months ago01 mins

Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da sabbin kuɗin aikin Hajji na shekarar 2026, inda alhazai za su biya tsakanin Naira miliyan 8.1 zuwa Naira miliyan 8.5, gwargwadon yankin da suka fito. Shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ne ya bayyana haka bayan rattaba hannu kan yarjejeniyoyi da kamfanonin ba da hidima a Masarautar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Tinubu ga ‘Yan Najeriya: Hakuri da Jimrewa Ita ta Haifar da Cigaba da Bunƙasa

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa ‘yan Najeriya bisa juriyarsu da haƙurinsu a cikin matsalolin tattalin arziki da zamantakewa na baya-bayan nan, yana tabbatar da cewa hadayunsu ba a banza suke ba, domin tuni sun fara haifar da cigaba da bunƙasa. Da yake jawabi a ranar Juma’a a wurin bikin naɗin Sarki na…

Read More
  • News
  • Nigeria

Jerry Gana: Shugabannin mu sun Daina Tunani da Tausayin Al’umma

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Tsohon Ministan Yaɗa Labarai, Farfesa Jerry Gana, ya yi kakkausar suka ga shugabancin kasar nan, yana mai cewa: “Shugabanninmu sun daina tunani. Babu ƙirƙira. Babu sabbin shirye-shirye.” Gana, wanda shi ne Shugaban Taro a bikin cika shekaru 25 da kafa Cibiyar Zaman Lafiya da Warware Rikice-Rikice (IPCR) tare da bikin Ranar Zaman Lafiya ta Duniya…

Read More
  • News
  • Nigeria

Cin Bashi: Majalisar Wakilai Na Tare da Tinubu – Abbas

Idris Umar8 months ago8 months ago03 mins

Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa majalisar na tare da shirin ɗaukar bashi na Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa bashi kayan aiki ne da ba za a iya gujewa ba wajen bunƙasa tattalin arzikin Najeriya da kuma rage talauci. Abbas ya bayyana haka ne a Abuja ranar Litinin, a taron shekara-shekara…

Read More
  • News
  • Nigeria

CJN Kekere-Ekun Za ta Nada Sababbin SANs 57 a Kotun Koli

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Babbar Mai Shari’a ta Najeriya (CJN), Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, za ta nada sababbin manyan lauyoyi 57 a matsayin Senior Advocate of Nigeria (SAN) a ranar Litinin, 29 ga Satumba, a wani ɓangare na bikin kaddamar da shekarar shari’a ta 2025/2026 na Kotun Koli. Taron, wanda za a gudanar a babban ɗakin shari’a na Kotun…

Read More
  • News
  • Nigeria

GWR: Hilda Baci ta Saka Nigeriya a Tarihin da Sabon Rikodin Jollof Rice

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Fitacciyar babbar chef ɗin Najeriya, Hilda Baci, ta sake saka Najeriya a sahun gaba ta hanyar kafa sabon rikodi na duniya da Guinness World Records (GWR) ya tabbatar. Wannan karon, ta yi girkin jollof rice mai nauyin kilogiram 8,780 (fam 19,356 da awo 9) a wani biki da aka gudanar a Victoria Island, Legas. A…

Read More
  • News
  • Nigeria

Gwamnatin Neja Za Ta Fito da Sabbin Dokokin Wa’azin Addini

Idris Umar8 months ago8 months ago02 mins

Gwamnatin Jihar Neja ta fito da sabbin dokoki da ke tilasta malaman addini su gabatar da rubutattun hudubobinsu kafin su yi wa’azi a bainar jama’a, a matsayin mataki na dakile tayar da hankali da kuma inganta wa’azi mai tsafta. Gwamna Umar Bago ne ya bayyana hakan a cikin shirin Politics on Sunday da aka watsa…

Read More
  • News
  • Nigeria

Majalisar Dattawa ta Ki Amincewar Natasha ta Koma Aiki Bayan Wata Shida

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Majalisar Dattawan Najeriya ta ki amincewa da bukatar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma bakin aiki a majalisa. A wata wasika da Mukaddashin Magatakardan Majalisar Dokoki ta Kasa, Dr. Yahaya Danzaria, ya sanya wa hannu, majalisar ta tabbatar da cewa ta samu sanarwar daga sanatar cewa za ta koma aiki daga 4 ga Satumba, 2025, bayan…

Read More
  • 1
  • …
  • 7
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • …
  • 14

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV