Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • Nigeria
  • Page 10
  • Nigeria

B/Haram burns church, houses in Borno

admin1 year ago1 year ago

Category: Nigeria

Local Nigerian News

  • News
  • Nigeria

TUC Ta Soki Gwamnatin Tarayya Kan Harajin Man Fetur 5%

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Kungiyar Ƙwadago ta Najeriya (TUC) ta yi Allah wadai da shirin Gwamnatin Tarayya na saka kudin haraji 5% a kan kayayyakin man fetur, tana kiran matakin a matsayin “wulakancin tattalin arziki da rashin tausayi.” A cewar gwamnati, kudin zai zama hanyar da za a sami kuɗin gina tituna tare da rage gibin da ake da…

Read More
  • News
  • Nigeria

Basussukan Najeriya Sun Yi Kamari, Dole Mu Guji Cin Bashi Marar Hankali – Abbas

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana damuwa kan yadda basussukan Najeriya ke kara yawa ba tare da tsari ba, yana mai gargadin cewa sun wuce kima bisa doka kuma hakan na barazana ga dorewar tattalin arziki. Da yake jawabi a wurin taron shekara-shekara na 11 na Kungiyar Kwamitocin Lissafin Kudi na Jama’a ta Yammacin…

Read More
  • News
  • Nigeria

Ambaliyar ruwa ya Mamaye Masallacin Juma’a Mai Shekaru 40 a Katsina

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Ƙungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa’kamatis Sunnah (JIBWIS) a karamar hukumar Kankiya, jihar Katsina, ta sanar da rufe Masallacin Juma’a da ke unguwar Layi wanda ya shafe kusan shekaru 40 ana amfani da shi, sakamakon ambaliyar ruwa. Sanarwar ta fito ne daga bakin Sheikh Khalil Kasim, inda ya bayyana cewa daga yanzu za a riƙa gudanar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Gwamnatin Gombe ta Mai da Jewel Suites Ofisoshin Sarakuna

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Gwamnatin Jihar Gombe, ta hannun Hukumar Cigaban Ayyukan Hada-Hadar Jihohi (GSJPDA), ta fara mayar da Jewel Suites da ke Gombe zuwa ofisoshi ga sarakuna da dagatai 14 na jihar. Daraktan Hukumar, Mahmoud Yusuf, ya shaida wa manema labarai a Gombe cewa aikin ya kai kashi 70 cikin 100 zuwa yanzu. Ya ce wannan shiri zai…

Read More
  • News
  • Nigeria

Rundunar ‘Yan Sanda ta Ƙasa Ta Naɗa Hundeyin Sabon Mai Magana da Yawunta

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Adeolu Egbetokun, ya amince da naɗin Chief Superintendent of Police (CSP) Benjamin Hundeyin a matsayin sabon Mai Magana da Yawun Rundunar ‘Yan Sanda ta Ƙasa (FPRO). Hundeyin, gogaggen ɗan sanda kuma ƙwararren mai sadarwa, ya gaji DCP Olumuyiwa Adejobi, wanda ya sanar da mika ragamar ofishin a ranar Alhamis, 4…

Read More
  • News
  • Nigeria

Shugaba Tinubu ya Tafi Hutu, Zai Shafe Kwana 10 a Turai

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja a yau domin fara hutu na shekara ta 2025 tare da yin aiki a lokacin hutu a ƙasashen Turai. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya fitar, inda ya bayyana cewa hutun zai ɗauki kwanaki goma na aiki. A…

Read More
  • News
  • Nigeria

Eid-ul-Maulid: FG Ta Taya Musulmi Murna, Ta Ay­yana Hutun Juma’a

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025 a matsayin hutu don bikin Maulud, wato ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Sanarwar hakan ta fito ne daga Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, a madadin Gwamnatin Tarayya. Ya yi murnar taya musulmi a Najeriya da sauran sassan duniya murnar wannan lokaci mai albarka,…

Read More
  • News
  • Nigeria

NTA: Tinubu Ya Soke Canji, Ya Mayar da DG Salihu Dembos da ED News

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a mayar da Darakta-Janar na Gidan Talabijin na Ƙasa (NTA), Mista Salihu Abdullahi Dembos, da Darakta na Labarai, Mista Ayo Adewuyi, domin su ci gaba da wa’adin aikinsu. Dembos, wanda aka naɗa a watan Oktoba 2023, ya bar kujerarsa na ɗan lokaci bayan wasu sauye-sauyen shugabanci…

Read More
  • News
  • Nigeria

Gwamna Bago ya Saukar da Majalisar Zartarwa ta Jihar Neja

Idris Umar9 months ago9 months ago01 mins

Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya rusa majalisar zartarwar jiharsa. Sai dai gwamnan ya ci gaba da barin Sakataren Gwamnatin Jiha, Babban Jami’in Fada (Chief of Staff), Mataimakin Babban Jami’in Fada (Deputy Chief of Staff) da kuma wasu manyan jami’an gwamnati a mukamansu. A cewar mai magana da yawun gwamnan, Bologi Ibrahim, rushewar majalisar…

Read More
  • News
  • Nigeria

Rashin Tsaro: El-Rufai ya Zargi Gwamnatin Tinubu da ‘karfafa’ ’yan Bindiga

Idris Umar9 months ago9 months ago03 mins

Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya zargi Gwamnatin Tarayya da bayar da kariya da kuma tallafawa ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan. El-Rufai ya yi ikirarin cewa gwamnati na biyan ’yan bindiga kuɗin alawus na wata-wata tare da aika musu da abinci a matsayin abin da aka kira dabarar “non-kinetic,” wanda…

Read More
  • 1
  • …
  • 8
  • 9
  • 10
  • 11
  • 12
  • …
  • 14

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV