Gyaran Dokar Fansho: NGX ya Habbaka Sama da Kashi 6.16%, Ya Ƙara Naira Tiriliyan 6.79
Kasuwar hannayen jari ta Najeriya ta samu gagarumin tashin gwauron zabo a makon da ya gabata, bayan wani muhimmin sauyi na doka da Hukumar Fansho ta Ƙasa ta yi, wanda ya bai wa asusun fansho damar ƙara yawan jarin da suke zubawa a hannayen jari. Hukumar Fansho ta Ƙasa, National Pension Commission (PenCom), ta amince…
