Yawan Kamfanonin Mai a Najeriya Ya Kai 117 Sakamakon Sauye-sauyen Manufofi
Yawan kamfanonin da ke gudanar da harkokin mai da iskar gas a Najeriya ya karu daga kasa da guda 10 kafin shekarar 2010 zuwa kimanin 117 a yanzu, sakamakon aiwatar da manufofin bunkasa amfani da cikin gida da suka daga matakin aiki daga kasa da kashi 5 cikin 100 a shekarar 2010 zuwa kashi 61…
