Zaɓen Fidda Gwani: Goje Ya Sha Kaye Yayin da DCP Mohammed Ya Lashe Tikiti
Sanata Muhammad Danjuma Goje ya rasa tikitin jam’iyyar APC na takarar Sanatan Gombe Ta Tsakiya, bayan ya sha kaye a zaben fidda gwani da aka gudanar ranar Litinin. A zaben kai tsaye da aka gudanar a kananan hukumomin Akko da Yamaltu/Deba, wadanda su ne suka kunshi mazabar Gombe Ta Tsakiya, tsohon jami’in dan sanda, DCP…
