SMEs Sun Kara Wa Najeriya GDP Dala Biliyan 2 ta Kafafen Sada Zumunta – Rahoto
Kananan da matsakaitan masana’antu (SMEs) a Najeriya sun taimaka wajen kara wa tattalin arzikin kasar dala biliyan 2 ta hanyar tallace-tallace da aka gudanar a kafafen sada zumunta, kamar yadda wani sabon rahoto daga kamfanin bincike mai zaman kansa na Public First ya bayyana. Rahoton ya nuna cewa kananan da matsakaitan sana’o’i miliyan 14 a…
