Hajjin 2026: Saudiya taGargaɗi Alhazai Kan Tsananin Zafi
Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa a Saudi Arabia ta gargadi alhazan da za su gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 da su shirya fuskantar matsanancin zafi, inda ake sa ran yanayin zafin zai kai har digiri 47 na ma’aunin Celsius a lokacin aikin Hajji. Hukumar ta bukaci alhazan da su dauki matakan kariya domin…

