Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    6 hours ago6 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 3

Category: News

  • News
  • Politics

Obi Ya Zama Dan Takarar Shugaban Kasa Kadai Na NDC

Idris Umar3 days ago3 days ago01 mins

Kwamitin tantance ‘yan takara na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ya tantance tare da amincewa da Peter Obi domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. An tantance Obi ne a ranar Laraba a matsayin dan takarar shugaban kasa guda daya tilo gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar…

Read More
  • News
  • Sports

Arsenal Ta Lashe Gasar Firimiya Ta Ingila Karo Na Farko Cikin Shekaru 22

Idris Umar4 days ago4 days ago02 mins

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta zama zakarar gasar Firimiya ta Ingila (EPL) ta kakar 2025/2026 bayan tabbatar da nasarar lashe kofin a daren ranar Talata. Arsenal ta tabbatar da zama zakara ne bayan Manchester City ta tashi kunnen doki 1-1 da AFC Bournemouth, lamarin da ya tabbatar da cewa Arsenal za ta karbe kofin…

Read More
  • News
  • Politics

Shehu Sani Ya Lashe Tikitin Sanatan APC a Kaduna ta Tsakiya

Idris Umar4 days ago4 days ago02 mins

Tsohon Sanata, Shehu Sani, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin takarar Sanatan Kaduna ta Tsakiya. Shehu Sani ya doke tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Yusuf Zailani, da kuma wani dan takara mai suna Shettima a zaben fidda gwani da aka gudanar ranar Litinin. Da take sanar da sakamakon…

Read More
  • Business
  • News

Matatar Dangote Ta Rage Farashin Man Jiragen Sama Zuwa Naira 1,650

Idris Umar4 days ago4 days ago02 mins

Matatar man fetur ta Dangote Petroleum Refinery ta sanar da rage farashin man jiragen sama na Jet A1 daga Naira 1,750 zuwa Naira 1,650 kan kowace lita, matakin da ake ganin zai rage wa kamfanonin jiragen sama na Najeriya radadin tsadar aiki. Kamfanonin jiragen sama sun yi gargadin yiwuwar dakatar da ayyukansu sakamakon tashin farashin…

Read More
  • Business
  • News

Hauhawar Farashin Abinci Ta Wuce Kashi 20% a Jihohi 11 na Najeriya

Idris Umar4 days ago4 days ago03 mins

Hauhawar farashin kayan abinci a Najeriya ta haura kashi 20 cikin 100 a jihohi 11 a watan Afrilun 2026, lamarin da ke kara matsin tattalin arziki ga iyalai da rage karfin sayen jama’a. Sabbin bayanan da National Bureau of Statistics (NBS) ta fitar kan ma’aunin farashin kayayyaki na CPI sun nuna cewa hauhawar farashin abinci…

Read More
  • Business
  • News

Rikicin Gabas ta Tsakiya: Farashin Danyen Man Najeriya Ya Kusanci Dala 120

Idris Umar4 days ago4 days ago03 mins

Farashin danyen man Bonny Light, wanda shi ne babban nau’in man fetur na Najeriya, ya kai kusan dala 117 kan kowace ganga, yayin da yake kara kusantar dala 120 sakamakon ci gaba da rikicin da ke tsakanin Amurka da Iran wanda ya girgiza kasuwannin mai na duniya. Bayanan da Central Bank of Nigeria ta fitar…

Read More
  • Business
  • News

NRS Ta Kaddamar da Tsarin Hadadden Lambar Haraji a Fadin Najeriya

Idris Umar4 days ago4 days ago02 mins

Hukumar Tara Haraji ta Najeriya, Nigeria Revenue Service, tare da hadin gwiwar Joint Revenue Board, sun kaddamar da sabon tsarin hadadden lambar shaidar masu biyan haraji (Tax ID) ga dukkan masu biyan haraji a fadin kasar nan. A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar Litinin, ta bayyana cewa an kafa sabon tsarin ne…

Read More
  • News
  • Politics

Zaɓen Fidda Gwani: Goje Ya Sha Kaye Yayin da DCP Mohammed Ya Lashe Tikiti

Idris Umar5 days ago5 days ago02 mins

Sanata Muhammad Danjuma Goje ya rasa tikitin jam’iyyar APC na takarar Sanatan Gombe Ta Tsakiya, bayan ya sha kaye a zaben fidda gwani da aka gudanar ranar Litinin. A zaben kai tsaye da aka gudanar a kananan hukumomin Akko da Yamaltu/Deba, wadanda su ne suka kunshi mazabar Gombe Ta Tsakiya, tsohon jami’in dan sanda, DCP…

Read More
  • News
  • Politics

Kogi Ta Tsakiya: Yahaya Bello Ya Lashe Tikitin Takarar Sanata na APC

Idris Umar5 days ago5 days ago02 mins

Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC domin takarar kujerar Sanata a Mazabar Kogi Ta Tsakiya. An bayyana sakamakon ne a ranar Litinin ta hannun jami’in da ke sanar da sakamakon, Dr Sadiq Mohammed, wanda ya ce Yahaya Bello ya samu jimillar kuri’u 72,349, inda ya doke abokan…

Read More
  • News
  • Politics

APC ta yi Amai ta Lashe: Ta tabbatar da Nasarar Yusuf Gadgi a Mazabar PKK

Idris Umar5 days ago5 days ago02 mins

Jam’iyyar APC ta yi karin haske kan sakamako masu karo da juna na zaben fid-da-gwani na dan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam da ke Jihar Filato. Shugaban Kwamitin Zaben ya bayyana cewa daya ta bayayana cewa daya sakamakon na bogi ne, tana mai kira ga jama’a da su yi watsi da shi, tare da…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • …
  • 88

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV