Skip to content
Tuesday, July 14, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Bashin Waje: Najeriya Ta Kashe Dala Miliyan 920 Cikin Watanni Biyu – CBN

    17 hours ago17 hours ago
  • Home
  • News
  • Page 12

Category: News

  • Business
  • News

NRS Ta Sanya Burin Tattara Haraji na Naira Tiriliyan 40 a 2026

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Hukumar Tara Haraji ta Kasa (NRS) ta sanya burin tattara harajin da ya kai naira tiriliyan 40 a shekarar 2026, tare da jaddada muhimmancin hadin gwiwa da gwamnatocin jihohi domin cimma wannan buri. Shugaban Hukumar NRS, Zacch Adedeji, wanda Mohammed Lawal ya wakilta, ne ya bayyana hakan yayin wani taron kasa da aka gudanar a…

Read More
  • Health
  • News

WHO Ta Ce Hadarin Ebola Ya Yi Tsanani a DRC Amma Bai Kai Matakin Duniya Ba

Idris Umar2 months ago2 months ago03 mins

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewa barkewar cutar Ebola da ake fama da ita a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo (DRC) na da matukar hadari a cikin kasar da yankin da ke kewaye da ita, amma hadarin bai kai matakin duniya baki daya ba. Babban Daraktan WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya ce bincike ya nuna…

Read More
  • Business
  • News

Yawan Kamfanonin Mai a Najeriya Ya Kai 117 Sakamakon Sauye-sauyen Manufofi

Idris Umar2 months ago2 months ago03 mins

Yawan kamfanonin da ke gudanar da harkokin mai da iskar gas a Najeriya ya karu daga kasa da guda 10 kafin shekarar 2010 zuwa kimanin 117 a yanzu, sakamakon aiwatar da manufofin bunkasa amfani da cikin gida da suka daga matakin aiki daga kasa da kashi 5 cikin 100 a shekarar 2010 zuwa kashi 61…

Read More
  • Crime
  • News

EFCC Ta Kama Tsohon Ministan Wutar Lantarki Saleh Mamman Bayan Hukuncin Kotu

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, bayan da wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta same shi da laifi kan zargin almundahanar kudade da ake dangantawa da lokacin da yake kan mulki. Shugaban EFCC, Ola Olukoyede, ya tabbatar da kamen, inda…

Read More
  • News
  • Politics

Zaɓen Fidda Gwani: Pantami ya Janye Daga Takarar Gwamnan Jihar Gombe

Idris Umar2 months ago2 months ago01 mins

Tsohon ministan sadarwa na Najeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye daga zaɓen fitar da gwani na gwamnan Gombe na jam’iyyar APC. Cikin wani saƙo da Farfesa ya wallafa a shafukansa na sada zumunta ya ce ya ɗauki matakin ne bayan zargin jam’iyyar da karya dokar zaɓe da kuma rashin bin ƙa’idojin gudanar da…

Read More
  • News
  • Politics

Obi Ya Zama Dan Takarar Shugaban Kasa Kadai Na NDC

Idris Umar2 months ago2 months ago01 mins

Kwamitin tantance ‘yan takara na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ya tantance tare da amincewa da Peter Obi domin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. An tantance Obi ne a ranar Laraba a matsayin dan takarar shugaban kasa guda daya tilo gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar…

Read More
  • News
  • Sports

Arsenal Ta Lashe Gasar Firimiya Ta Ingila Karo Na Farko Cikin Shekaru 22

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta zama zakarar gasar Firimiya ta Ingila (EPL) ta kakar 2025/2026 bayan tabbatar da nasarar lashe kofin a daren ranar Talata. Arsenal ta tabbatar da zama zakara ne bayan Manchester City ta tashi kunnen doki 1-1 da AFC Bournemouth, lamarin da ya tabbatar da cewa Arsenal za ta karbe kofin…

Read More
  • News
  • Politics

Shehu Sani Ya Lashe Tikitin Sanatan APC a Kaduna ta Tsakiya

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Tsohon Sanata, Shehu Sani, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin takarar Sanatan Kaduna ta Tsakiya. Shehu Sani ya doke tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Yusuf Zailani, da kuma wani dan takara mai suna Shettima a zaben fidda gwani da aka gudanar ranar Litinin. Da take sanar da sakamakon…

Read More
  • Business
  • News

Matatar Dangote Ta Rage Farashin Man Jiragen Sama Zuwa Naira 1,650

Idris Umar2 months ago2 months ago02 mins

Matatar man fetur ta Dangote Petroleum Refinery ta sanar da rage farashin man jiragen sama na Jet A1 daga Naira 1,750 zuwa Naira 1,650 kan kowace lita, matakin da ake ganin zai rage wa kamfanonin jiragen sama na Najeriya radadin tsadar aiki. Kamfanonin jiragen sama sun yi gargadin yiwuwar dakatar da ayyukansu sakamakon tashin farashin…

Read More
  • Business
  • News

Hauhawar Farashin Abinci Ta Wuce Kashi 20% a Jihohi 11 na Najeriya

Idris Umar2 months ago2 months ago03 mins

Hauhawar farashin kayan abinci a Najeriya ta haura kashi 20 cikin 100 a jihohi 11 a watan Afrilun 2026, lamarin da ke kara matsin tattalin arziki ga iyalai da rage karfin sayen jama’a. Sabbin bayanan da National Bureau of Statistics (NBS) ta fitar kan ma’aunin farashin kayayyaki na CPI sun nuna cewa hauhawar farashin abinci…

Read More
  • 1
  • …
  • 10
  • 11
  • 12
  • 13
  • 14
  • …
  • 98

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV