Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • Business
  • Page 26
  • Business
  • Nigeria

FG Vows to Boost Exports, Investment Through Special Economic Zones

admin1 year ago1 year ago

Category: Business

Business

  • Business
  • News

Farashin Kaya: Rahoton NBS Ya Nuna Hauhawan Ta Sauka zuwa Kashi 21.8%

Idris Umar9 months ago9 months ago02 mins

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa adadin hauhawar farashin kaya a Najeriya ya sauka zuwa kashi 21.88% a watan Yuli 2025, daga kashi 22.22% da aka samu a watan Yuni. NBS ta sanar da hakan ne a cikin rahoton Consumer Price Index (CPI) da ta fitar a ranar Juma’a, wanda ya nuna wannan…

Read More
  • Business
  • News

Ibom Air Ta Haramta wa Mis Comfort Shiga Jigir ta Kan Taɗa Hankalin Ma’aikata

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Kamfanin jiragen sama na Ibom Air ya haramta wa wata fasinja, Misis Comfort Emmanson, yin tafiye-tafiye da duk wani jirgin kamfanin, bayan zargin ta da yi wa ma’aikatan jirgi da wani fasinja duka. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a ranar Lahadi, bayan jirgin da ya taso daga Uyo ya isa filin jirgin…

Read More
  • Business
  • News

AEDC Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki a Abuja da Kogi

Idris Umar10 months ago10 months ago01 mins

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (Abuja Electricity Distribution Company – AEDC) ya sanar da katsewar wutar lantarki a wasu sassan Babban Birnin Tarayya Abuja da Jihar Kogi. Kamfanin ya bayyana hakan ne a cikin sanarwa biyu daban-daban da ya wallafa a shafinsa na X a ranakun Asabar da Lahadi. A cewar AEDC, wuraren da…

Read More
  • Business
  • News

Matashin Bakaniƙin Mota Mai Yara 15 Da Suke Koyon Gyara Wurin Shi

Idris Umar10 months ago9 months ago04 mins

A wani lokaci da Najeriya ke mai da hankali kan bukatar matasa su mallaki sana’o’i a tare da takardun shaidar karatu, mutane irin su Muhammad Abdullahi ba wai kawai sun kware a sana’a ba, har ma suna horas da wasu a fagen da suke yi. Muhammad makaniƙin mota ne dan asalin unguwar Gulde a karamar…

Read More
  • Business
  • News
  • Sports

AIBEN Property Zai Dauki Nauyin Gasar Kwallon Kafa ta NUJ FCT karo na 4

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Kamfanin AIBEN Property, daya daga cikin manyan masu ruwa da tsaki a harkar gidaje a Najeriya, ya sha alwashin daukar nauyin gasar kwallon kafa ta kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen babban birnin tarayya (FCT) karo na 4, wadda aka tsara gudanarwa a shekarar 2026. Manajan Darakta kuma Shugaba na AIBEN Property, Mista Andy…

Read More
  • Business
  • News

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Layin Dogon Kan Naira Tiriliyan 1.5 a Kano

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta na gina layin dogon jirgin kasa mai sauƙi (light rail) a cikin birnin Kano, wanda zai ci kuɗi har naira tiriliyan 1.5. Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Wakilai, Hon. Abubakar Kabir Bichi ne ya bayyana haka. Yayin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai a Kano, Hon. Bichi ya…

Read More
  • Business
  • News

Hajjin 2026: NAHCON Ta Bayyana Naira Miliyan 8.5 a Matsayin Kudin Da Za a Fara Ajiya

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara da adadin naira miliyan 8.5 a matsayin ajiyar farko na aikin Hajjin shekarar 2026, yayin da ake ci gaba da tattaunawa da masu ba da sabis a ƙasar Saudiyya. Wannan sanarwa ta fito ne a yayin wani taron bitar aikin Hajji da aka…

Read More
  • Business
  • News

NCAA Ta Dakatar da Matukan Jirgin Sama Biyu Saboda Tashi Ba da Izini Ba

Idris Umar10 months ago10 months ago02 mins

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da matukan jirgin sama biyu na kamfanin ValueJet bisa zargin karya dokokin tsaro na jiragen sama a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Hukumar ta ce matukan sun fara aiwatar da shirin tashi daga wurin da aka ware musu ba tare…

Read More
  • Business
  • News

Sarki Sanusi Ya Shawarci Gwamnatin Tarayya da Ta Farfado da Kamfanin UNTL Kaduna

Idris Umar10 months ago10 months ago03 mins

Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya roki Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta farfado da kamfanin United Nigeria Textiles (UNTL) da ke Kaduna, yana mai cewa a halin yanzu akalla ayyukan yi 10,000 ne ke cikin hadari. Sanusi ya yi wannan roko ne a ranar Talata, yayin da Ministan Harkokin Masana’antu na Jihohi,…

Read More
  • Business
  • News
  • World

Gwamnatin Tarayya ta Sanya Tsohuwar Jirgin Shugaban Ƙasa a Kasuwa

Arc. Kabiru11 months ago11 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta sanya tsohon jirgin shugaban ƙasa kirar Boeing Business Jet (BBJ) wanda aka saya shekaru 20 da suka gabata a kasuwa don sayarwa a ƙasar Switzerland, bayan maye gurbinsa da sabon jirgi kirar Airbus A330. Wannan jirgi na Boeing 737-700 BBJ, wanda aka saya a shekarar 2005 a lokacin mulkin…

Read More
  • 1
  • …
  • 24
  • 25
  • 26
  • 27

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV