Trends

Gwamna Yusuf ya amince da nadin sabbin shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars

Gwamna Yusuf ya amince da nadin sabbin shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano PillarsWasanni Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin sabbin mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Wannan nadin ya biyo bayan karewar wa’adin kwamitin baya da kuma rushewar sa da aka yi kwanan nan. Sanarwar…

Read More