Yan Damfara Sun Kwaikwayi Muryar Sakataren Gwamnatin Tarayya – Odunuga
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Sanata George Akume, ya bayyana damuwa kan ayyukan wasu kungiyoyin masu damfara da ke amfani da fasahar kwaikwayon murya don damfarar manyan mutane da sunan bada mukaman gwamnati. A wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Yomi Odunuga, ya fitar, SGF ya bayyana cewa “Bisa…
