An Gurfanar da Uba Bisa Zargin Kashe Saurayin ’Yarsa a Ekiti
’Yan sanda a jihar Ekiti sun kama wani mutum mai suna Ibrahim bisa zargin kashe saurayin ’yarsa. An gurfanar da Ibrahim a gaban kotun majistare ta jihar Ekiti a ranar Laraba, 3 ga Satumba, 2025, inda aka tura shi gidan gyaran hali. Ana zargin Ibrahim da bugun saurayin har lahira bayan ya gano dangantakarsa da…
