Zargin Fyade: Thomas Partey, Ya Samu Belin Wucin-Gadi
Tsohon dan wasan Arsenal, Thomas Partey, ya samu beli na wucin-gadi bayan gurfana a gaban kotu a birnin Landan ranar Talata domin fuskantar tuhuma kan laifin fyade da cin zarafin jima’i. Dan wasan kasar Ghana mai shekaru 32 yana fuskantar tuhumar fyade sau biyar da aka ce ya aikata wa mata biyu, da kuma tuhuma…

