Trends

Zaben Fidda Gwani: Jam’iyyar APC Ta Hana ‘Yan Takarar Majalisar Dattawa 47

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta sanar da hana ‘yan takarar Majalisar Dattawa guda 47 shiga zaben fidda gwani na jam’iyyar gabanin babban zaben shekarar 2027. Jam’iyyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labaranta na Kasa, Felix Morka, ya fitar a ranar Litinin a Abuja bayan kammala aikin tantance ‘yan…

Read Full News

Wa’adi na Uku: Bugaje Ya Karyata Obasanjo da Musanta Amfani, Barazana da Kuɗi

Tsohon ɗan majalisa kuma mai fafutukar siyasa, Dakta Usman Bugaje, ya karyata musun tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, kan zargin neman wa’adi na uku, yana mai jaddada cewa an yi ƙoƙarin tsawaita mulkinsa ta hanyar barazana da kuma amfani da kuɗi. Bugaje, wanda ya kasance ɗan majalisa a lokacin, ya bayyana a shirin Morning Show…

Read Full News