Category: Politics
SDP Ta Karyata Jita-Jitar Dakatar da El-Rufai, Ta Gargadi Jama’a Kan Labarun Karya
Reshen Jihar Kaduna na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya musanta rade-radin da ke yawo cewa an dakatar ko kuma an kore tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai daga jam’iyyar. Jam’iyyar ta bayyana rahoton a matsayin ƙarya mai tushe daga siyasa da nufin yaudarar jama’a da kuma tayar da zaune tsaye a cikin jam’iyyar….
Zaben 2027: Tinubu ba Zai Sami Kuri’un Arewacin Najeriya ba – In ji a Babachir Lawan
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir David Lawal, ya bayyana cewa Arewacin Najeriya zai kada ƙuri’arsa ya fitar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a babban zaɓen 2027, saboda halin ƙuncin rayuwa da kuma manufofin gwamnati da ya ce sun ware yankin daga tsarin mulki da ci gaban ƙasa. A wata hira da ya yi a…
Rikicin Membobi: SDP Ta Kori Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai Na Shekaru 30
Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya sanar da korar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga jam’iyyar, tare da hana shi hulɗa da jam’iyyar har na tsawon shekaru 30 masu zuwa. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar, Araba…
Sanata Natasha Ta Fuskanci Tursasawa a Filin Jirgin Sama na Abuja
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda ke wakiltar Kogi ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ta fuskanci wani cikas daga jami’an shige da fice a safiyar Alhamis a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, yayin da take kokarin hawa jirgi zuwa Birtaniya. A cewar rahotanni, an dakatar da ita daga tafiya ne saboda sunanta ya…
Zaben 2027: Jami’an PDP Na Osun Za Su Goyi Bayan Tinubu
Shugabannin jam’iyyar PDP a Jihar Osun sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Gwamna Ademola Adeleke tare da amincewa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben 2027 mai zuwa. Wannan mataki ya fito ne daga wata sanarwa da aka fitar bayan wani taron manyan shugabannin jam’iyyar…
Wa’adin Zango Daya: Yan Arewa Ku Yarda da Ni – Peter Obi
Peter Obi wanda ke neman takarar shugaban ƙasa a 2027, ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya zai yi murna da shi idan ya zama shugaban ƙasa. Obi, wanda ya tsaya takara a 2023 a ƙarƙashin jam’iyyar Labour Party kuma ɗaya daga cikin manyan mambobin haɗa kan ‘yan adawa da aka kafa a ƙarƙashin jam’iyyar African…
Birnin Gwari: A Fragile Peace Amidst Years of Turmoil
For over a decade, the people of Birnin Gwari in Kaduna State endured the grip of insecurity. Banditry, kidnappings, and cattle rustling turned the once-thriving agrarian economy into a wasteland of fear and abandonment. Markets closed, farms were deserted, and entire communities displaced as armed groups operated with impunity. According to a 2022 security report…
IBB: Dele Giwa’s Murder Was a Booby Trap Targeting My Administration
Former military president, General Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), has spoken out on the longstanding controversy surrounding the assassination of journalist Dele Giwa. In his newly launched autobiography, A Journey in Service, Babangida describes the murder as part of a series of “booby traps and acts of destabilization” aimed at undermining his military regime. The Assassination…
Zelensky Rejects US Bid for Ukraine’s Rare Earth Minerals
Ukrainian President Volodymyr Zelensky has rejected US demands for access to Ukraine’s vast rare earth mineral reserves, a deal that former President Donald Trump argued should reflect the aid the US has provided during Ukraine’s war with Russia. US Push for Critical Minerals The White House has been eager to secure access to Ukraine’s deposits…

