Skip to content
Saturday, May 23, 2026
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
  • First TV
  • Podcast
  • E-Paper
  • Weather Forecast
  • About Us
  • Prayer Time
  • Email
First Media Press

First Media Press

Discover More Every Day

Newsletter
Random News
Live Now
  • Home
  • World
  • Nigeria
  • Politics
  • Business
  • Sports
  • Health
  • LifestyleThis Week
  • Science & Tech
  • Checkout
  • Terms and Conditions
  • Privacy Policy
Trends
  • Zaɓen Fidda Gwani: PMB Ta Goyi Bayan ’Yan Takarar APC da Suka Yi Nasara

    7 hours ago7 hours ago
  • Home
  • Business
  • Page 7
  • Business
  • Nigeria

FG Vows to Boost Exports, Investment Through Special Economic Zones

admin1 year ago1 year ago

Category: Business

Business

  • Business
  • News

Farashin Denyan Mai ya Fadi zuwa $86 bayan Bude Mashigar Hormuz

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Farashin danyen mai a kasuwannin duniya ya fadi sosai a ranar Juma’a bayan an sake bude mashigar ruwan Hormuz ga zirga-zirgar jiragen ruwa na kasuwanci, lamarin da ya rage fargabar katsewar samar da mai na dogon lokaci. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya tabbatar da bude mashigar a wani sako da ya wallafa a dandalin Truth…

Read More
  • Business
  • News

Najeriya da Airbus na Tattaunawa kan Tsarin Agajin Gaggawa ta Sama

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Gwamnatin Najeriya ta fara tattaunawa da kamfanin kera jiragen sama na Turai, Airbus, domin samar da tsarin kula da lafiya na gaggawa ta jiragen sama a fadin kasar. Ministan Kula da Lafiya da Jin Dadin Jama’a na Tarayya, Muhammad Pate, ya kai ziyara kasar Faransa a wannan mako domin duba kayayyaki da fasahohi, bayan samun…

Read More
  • Business
  • News

NDIC ta Daf da Rufe Bankuna 89 da Suka Gaza

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Hukumar Inshorar Ajiya ta Najeriya (NDIC) ta fara matakin karshe na rufe bankuna 89 na kananan kudi (microfinance) da na gidaje (mortgage) da suka gaza, bayan da sabbin masu zuba jari suka karbe su. A cikin wata sanarwa da Shugabar Sadarwa ta NDIC, Hawwau Gambo, ta sanya wa hannu, hukumar ta ce wannan mataki na…

Read More
  • Business
  • News

Nigeriya na bin Benin, Togo da Nijar Bashin Wutar Lantarki Dala Miliyan 9.55

Idris Umar1 month ago02 mins

Kasashe uku na Yammacin Afirka — Benin, Togo da Nijar — Najeriya na bin bashin kimanin dala miliyan 9.55 kan wutar lantarki da aka samar musu a rubu’i na karshe na shekarar 2025, a cewar Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC). Rahoton NERC na rubu’i na hudu (Q4) na shekarar 2025 ya nuna…

Read More
  • Business
  • News

Matatar Dangote Ta Fitar da Lita Miliyan 434 na Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

Idris Umar1 month ago1 month ago03 mins

Matatar man fetur ta Dangote ta fitar da kusan lita miliyan 434 na fetur zuwa ƙasashen waje a watan Maris na shekarar 2026, bayan da ta samar da man da ya wuce bukatar cikin gida, a cewar bayanan Hukumar Kula da Harkokin Mai ta Najeriya (NMDPRA). Rahoton ya nuna cewa matatar ta samar da jimillar…

Read More
  • Business
  • News

Hauhawar Farashi Ta Kai Kashi 15.38% a Watan Maris — NBS

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashi a Najeriya ta karu zuwa kashi 15.38 cikin 100 a watan Maris na shekarar 2026, daga kashi 15.06 da aka samu a watan Fabrairu. Wannan na kunshe ne a cikin sabon rahoton Consumer Price Index (CPI) da hukumar ta fitar a ranar Laraba, inda ta…

Read More
  • Business
  • News

2027: Tattalin Arzikin Najeriya Zai Bunkasa Fiye da Manyan Kasashe – IMF

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa ana sa ran tattalin arzikin Najeriya zai bunkasa cikin sauri fiye da na manyan kasashe takwas na duniya, ciki har da Amurka, Birtaniya da Jamus, nan da shekarar 2027. Wannan hasashe na kunshe ne a cikin sabon rahoton IMF mai taken World Economic Outlook, wanda aka gabatar…

Read More
  • Business
  • News

MMA2: Fasinjoji Sun Yi Zanga-Zanga Kan Karin Kudin Ajiye Mota a Filin Jirgi

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Fasinjoji a Murtala Muhammed Airport Terminal Two (MMA2) sun nuna fushinsu kan karin kudin ajiye motoci da kamfanin Bi-Courtney Aviation Services Limited ya aiwatar. Sabbin kudaden, da suka fara aiki daga 1 ga Afrilu 2026, sun nuna karin sama da kashi 150 bisa dari, dangane da nau’in mota. Yanzu motocin sedan na biyan ₦3,500 a…

Read More
  • Business
  • News

Karuwar Gas Shi Ya Inganta Wutar Lantarki – Adelabu

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya bayyana cewa samar da wutar lantarki ya inganta tsakanin 28 ga Maris zuwa 10 ga Afrilu 2026, sakamakon karuwar iskar gas zuwa tashoshin samar da wuta na thermal.Mai magana da yawunsa, Bolaji Tunji, ya ce wannan cigaba ya cika alkawarin da ministan ya yi a taron Power Sector Working…

Read More
  • Business
  • News

Bankin Duniya Ya Gano Gibba 5,000 a TSA na Najeriya

Idris Umar1 month ago1 month ago02 mins

World Bank ya bayyana damuwa kan raunin tsarin kula da kudaden gwamnati a Najeriya, yana gargadin cewa gibba a harkokin baitul mali da rahotanni na rage gaskiya da ingancin tafiyar da kudade. A cikin rahoton sa na watan Afrilu 2026 mai taken Nigeria Development Update, Bankin ya ce harkokin baitul mali har yanzu suna rarrabe,…

Read More
  • 1
  • …
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8
  • 9
  • …
  • 27

Newsletter

Subscribe to Our Newsletter

Stay updated with our latest news and exclusive insights.

  • Weather Forecast
  • About Us
  • Contact Us
  • First TV