Trends

Binciken Cututtuka: Najeriya Ta Gina Babban Ma’ajiya na Samfuran Lafiya 400,000

Najeriya ta kafa wata babbar ma’ajiya (biobank) mai ɗauke da samfuran lafiya 400,000 domin rage dogaro da bayanan ƙasashen waje da kuma ƙarfafa binciken cututtuka a cikin gida. Nigerian Institute of Medical Research ta bayyana cewa an tattara wannan ma’ajiya ne tsawon shekaru ta hanyar binciken asibiti, kuma za ta taimaka wajen samar da bayanan…

Read Full News

Gasar Ingilishi: Gwamnatin Tarayya ta Karrama Nafisa Abdullahi da Naira 200,000

Gwamnatin Tarayya a ranar Alhamis ta bai wa Nafisah Abdullahi, wacce ta lashe gasar ƙarshe ta TeenEagle Global Finals Competition, kyautar kudi naira dubu dari biyu (N200,000). A baya dai, Gidauniyar Atiku ta riga ta bai wa zakarun gasar TeenEagle su uku Nafisa Abdullahi, Rukaiya Fema da Khadija Kalli – guraben karatu cikakku bayan nasarar…

Read Full News