Rikicin Shugabancin ADC: Kotun Koli Ta Ajiye Hukunci

Kotun Koli ta Najeriya a ranar Laraba ta ajiye hukunci kan rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). Kwamitin alkalai biyar na kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Mohammed Garba, ya ɗage yanke hukunci bayan sauraron hujjoji daga ɓangarorin da ke cikin shari’ar.Ƙarar mai lamba SC/CV/180/2026, tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Sanata David Mark,…

Read More

Zaben 2027: ADC za ta Tsaya Takara Ko INEC ta Amince ko ta ki – Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma jigo a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Babachir Lawal, ya bayyana cewa jam’iyyar za ta shiga zaben shekarar 2027 ko da menene matsayar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC). Da yake magana a shirin siyasa na gidan talabijin na Channels Television mai suna “Politics Today” a ranar Laraba,…

Read More