Trends
Kiwon lafiya

Najeriya, Tarayyar Turai Sun Kulla Yarjejeniyoyi Kan Kera Magunguna a Cikin Gida

Gwamnatin Tarayya tare da Tarayyar Turai (EU) sun sanya hannu kan manyan yarjejeniyoyi guda uku domin karfafa kera magunguna a cikin gida, jawo jarin kasashen waje, da kuma bunkasa lafiyar haihuwa a yankin Afirka ta Yamma. Wadannan yarjejeniyoyi sun kasance karkashin shirin Global Gateway Manufacturing and Access to Vaccines, Medicines and Health Technologies (MAV+) da…

Read Full News

Sarkin Gusau Ibrahim Bello Ya Rasu

Mai Martaba Sarkin Gusau, Alhaji Dr. Ibrahim Bello, ya rasu yana da shekaru 71. Ya rasu ne da safiyar ranar Juma’a a birnin Abuja bayan doguwar jinya. Rasuwar wannan babban basarake ta jefa Masarautar Gusau da daukacin jihar Zamfara cikin jimami da alhini. Daga cikin wadanda suka fara nuna alhini akwai Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda…

Read Full News

Zaben 2027: Tabbas Muna Tunanin Tsayar da Jonathan / Kwankwaso – Shugaban PDP

Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya tabbatar da cewa ana ci gaba da tattaunawa domin tsayar da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan, a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben shekarar 2027. Tun bayan rashin nasararsa a zaben 2015, Jonathan ya dan nesanta kansa daga harkokin siyasa. Sai dai rahotanni…

Read Full News