Jam’iyyar NNPP Reshen Kano ta Ki Amince wa da sakamakon Zaɓen Tsanyanwa/Ghari
Jam’iyyar NNPP a Kano ta amince wa da sakamakon zaben Dan Majalisar Dokoki na Ghari da Tsanyawa wanda ya bayyana jam’iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben. Shugaban jam’iyyar Dr. Hashim Sulaiman Dungurawa ne ya bayyana haka yayin taron manema labarai da ya kira a ofishinsa. Yace sun ki amincewa da sakamakon zaben ne…
