Category: Nigeria
Local Nigerian News
Audu Ogbeh Tsohon Minista Kuma Tsohon Shugaban PDP Ya Rasu
Audu Ogbeh, tsohon shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da kuma tsohon ministan noma daga 2015 zuwa 2019, ya rasu. Ya rasu ne a ranar Asabar, 9 ga watan Agusta, yana da shekaru 78. A cikin wata sanarwa, iyalansa sun bayyana cewa: “Ya rabu da mu cikin salama, yana barin tarihi na gaskiya, hidima da…
Matsalar Tsaro: Mata Sun Mamaye Fadar Gwamnatin Zamfara
Fushi da bakin ciki sun mamaye titunan Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, a ranar Alhamis, yayin da daruruwan mata mafi yawancinsu dattijai da masu shayarwa suka gudanar da zanga-zangar lumana don nuna damuwarsu kan hare-haren ‘yan bindiga da ke ci gaba da kashe mutane, sace su da kuma korar su daga gidajensu. Rahotanni sun nuna…
’Yan Sanda Sun Tsare Dan Gwagwarmaya Omoyele Sowore a Abuja
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama dan gwagwarmaya kuma mai wallafa Sahara Reporters, Omoyele Sowore, a babban ofishinta da ke Abuja, bayan ya amsa gayyatar da aka aika masa. Sowore ya isa hedkwatar ‘yan sanda da misalin karfe 12 na rana a ranar Laraba dauke da jakar tafiya, kuma ba da jimawa ba aka tsare…
Za a jima kafin a samo dattijo kamar Marigayi Shugaban Kasa Buhari – Janar AM Jibril
By Ibrahim Hamza Abuja Manjo Janar Abdul Malik Jibrin, murabus ya ce lallai ilalla, za a jima kafim a lalubo dattijo da zai iya kwatsnta irin halayen dattako irin na marigayi tsohon shugaban kasa na mulkin soja da na farar hula iron marigayi Muhammadu Buhari. Ya fadi haka ne yayin da ya kai bulaguro zuwa…
Wahalar Rayuwa: NLC ta Gargadi Gwamnati ta Gaggauta Inganta Rayuwa Yan Najeriya
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta nemi gwamnati ta gaggauta magance talauci da al’ummar ƙasar ke fuskanta ta fuskoki da dama, kama daga hauhawar farashin abinci, tsadar lafiya, ababen hawa, matsalolin tsaro, rashin walwalar ma’aikata da dai sauransu. Kiran na zuwa ne cikin bayanin bayan taro da ƙungiyar ta fitar ɗauke da sa hannun shugabanta…
Wani Dan Shekara 70 Ya Kashe Kanwar sa Kan Rabon Gado a Jigawa
Rundunar yansandan jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya ta kama wani tsoho mai shekara 70 bisa zargin kashe ƙanwarsa saboda rikici kan gado. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar yansandan jihar, SP Lawan Adam Shi’isu ya fitar ya ce tsohon mai suna Adamu Yakubu – ɗan asalin ƙauyen Galadanchi a yankin ƙaramar hukumar Dutse –…
Birnin Gwari: A Fragile Peace Amidst Years of Turmoil
For over a decade, the people of Birnin Gwari in Kaduna State endured the grip of insecurity. Banditry, kidnappings, and cattle rustling turned the once-thriving agrarian economy into a wasteland of fear and abandonment. Markets closed, farms were deserted, and entire communities displaced as armed groups operated with impunity. According to a 2022 security report…
NCDMB Refutes Allegations of N9.9 Billion Consultancy Service Expenditure
The Nigerian Content Development and Monitoring Board (NCDMB) has dismissed allegations that it spent N9.9 billion on consultancy services, reaffirming its commitment to transparency in all its operations. In a statement issued by its Corporate Communications Department, the Board expressed concern over the rapid escalation of the alleged amount from N7.7 billion to N9.9 billion…
IBB: Dele Giwa’s Murder Was a Booby Trap Targeting My Administration
Former military president, General Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), has spoken out on the longstanding controversy surrounding the assassination of journalist Dele Giwa. In his newly launched autobiography, A Journey in Service, Babangida describes the murder as part of a series of “booby traps and acts of destabilization” aimed at undermining his military regime. The Assassination…
Customs Intercepts N398m Worth of Cannabis Sativa in Lagos
The Nigeria Customs Service (NCS), Western Marine Command, has intercepted 53 sacks of cannabis sativa weighing 1,958kg with a duty-paid value of N398 million at Ilase Sea Beach, Lagos. Smugglers Overpowered at Sea According to the Public Relations Officer, Lomba Benjamin, the interception took place about 200 nautical miles from Lagos Anchorage. Speaking on the…

