Idris Umar

Rikicin Shugabancin ADC: Kotun Koli Ta Ajiye Hukunci

Kotun Koli ta Najeriya a ranar Laraba ta ajiye hukunci kan rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). Kwamitin alkalai biyar na kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Mohammed Garba, ya ɗage yanke hukunci bayan sauraron hujjoji daga ɓangarorin da ke cikin shari’ar.Ƙarar mai lamba SC/CV/180/2026, tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Sanata David Mark,…

Read More