Wani Mai Anfani da Kafafen Sadarwa da Ya Nemi Juyin Mulki Ya Fada Hannun DSS
Wani Mai Anfani da Kafafen Sadarwa da Ya Nemi Juyin Mulki Ya Fada Hannun DSS Hukumar Tsaro ta Sadarwa ta Kasa (DSS) ta kama wani mai amfani da kafar sada zumunta wanda ya bukaci sojoji su tumbuke gwamnati mai ci yanzu. A cikin wani sakon da ya wallafa a shafinsa na “X” (@TheAgroman), Innocent Chukwuma,…



