Isra’ila ta Kashe Yan Jarida Biyar na Al Jazeera Kusa da Asibitin Al-Shifa a Gaza
Harin Isra’ila ya kashe ‘yan jarida biyar na tashar Al Jazeera, ciki har da shahararren mai bayar da rahoto, Anas al-Sharif, a kusa da Asibitin Al-Shifa da ke birnin Gaza. Waɗanda suka mutu sun haɗa da: Anas al-Sharif (mai bayar da rahoto) Mohammad Qureiqaa (mai bayar da rahoto) Ibrahim Zaher (mai ɗaukar hoto) Moamen Alaywa…

