Samar da Danyen Mai ya Kai 1.53mbpd, Mafi Girma Cikin Watanni 11
Yawan danyen man da Najeriya ke samarwa ya karu zuwa ganguna miliyan 1.53 a rana (mbpd) a watan Mayun 2026, wanda shi ne mafi girman adadi da aka samu tun watan Yulin 2025, a cewar sabon rahoton Kasuwar Mai na Watan-wata na OPEC. Adadin ya nuna karin ganguna 41,000 a rana idan aka kwatanta da…
