Masu Koyar da Jinyar Gyaran Jiki Sun Yi Watsi da Tsarin Shirin Samar da Diploma
Ƙwararrun masu koyar da jinyar gyaran jiki (Physiotherapists) a Najeriya sun yi watsi da shirin ƙirƙirar shirye-shiryen karatun diploma da kuma matsayin technician a fannin, suna mai gargadin cewa hakan na iya jefa lafiyar marasa lafiya cikin haɗari tare da rage ingancin ayyukan kiwon lafiya. A wani taron manema labarai na haɗin gwiwa da Nigeria…



