Alkawarin Wa’addi Daya: Akwai Rashin Hankali Ga Duk Dan Siyasan da Ya Yadda da Wannan Matakin – Soludo
Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya soki ‘yan siyasa da ke yakin neman zabe da alkawarin yin wa’adin mulki guda daya kacal, yana mai bayyana irin wannan alkawari a matsayin maras tushe, ruɗi, kuma alamar rashin lafiyar hankali. Soludo, wanda ya yi magana ne a wani gangamin siyasa da aka gudanar a Anambra South ranar…
