CBN da AU Sun Ci Gaba da Shirye-shiryen Kafa Bankin Tsakiyar Afirka
Najeriya ta samu kujera ta dindindin a Kwamitin Gudanarwa na Cibiyar Kudi ta Afirka (African Monetary Institute – AMI), lamarin da zai kara karfafa rawar da kasar ke takawa a kokarin hada kan tsarin kudi na nahiyar, a cewar Babban Bankin Najeriya (CBN). An amince da hakan ne a zaman taro na 39 na Shugabannin…
