Bankin Duniya Ya Gano Gibba 5,000 a TSA na Najeriya
World Bank ya bayyana damuwa kan raunin tsarin kula da kudaden gwamnati a Najeriya, yana gargadin cewa gibba a harkokin baitul mali da rahotanni na rage gaskiya da ingancin tafiyar da kudade. A cikin rahoton sa na watan Afrilu 2026 mai taken Nigeria Development Update, Bankin ya ce harkokin baitul mali har yanzu suna rarrabe,…
