Ranar Ba da Jini ta Duniya: WHO ta Yi Kira da a Ƙarfafa Tsarin Samar da Jini
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bukaci gwamnatocin kasashen Afirka, ma’aikatan lafiya da al’umma da su kara kaimi wajen inganta bayar da jini na son rai tare da fadada damar samun ingantaccen jini da kayayyakin jini masu tsaro. Daraktan WHO na Yankin Afirka, Farfesa Mohamed Janabi, ya bayyana hakan a sakon da ya fitar domin…
