EFCC Ta Kama Tsohon Ministan Wutar Lantarki Saleh Mamman Bayan Hukuncin Kotu
Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, bayan da wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta same shi da laifi kan zargin almundahanar kudade da ake dangantawa da lokacin da yake kan mulki. Shugaban EFCC, Ola Olukoyede, ya tabbatar da kamen, inda…

