Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Layin Dogon Kan Naira Tiriliyan 1.5 a Kano
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta na gina layin dogon jirgin kasa mai sauƙi (light rail) a cikin birnin Kano, wanda zai ci kuɗi har naira tiriliyan 1.5. Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Wakilai, Hon. Abubakar Kabir Bichi ne ya bayyana haka. Yayin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai a Kano, Hon. Bichi ya…



